Tafsirin Sura Al-Aadiyaat 100:2

﴿فَالْمُورِيَاتِ قَدْحًا﴾

Fassarar ma'ana

Mãsu ƙyasta wuta (da kõfatansu a kan duwatsu) ƙyastawa.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

توري النار بحوافرها عندما تصك الحجارة«الفروسية» 1/131
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (100:1)Aya ta gaba (100:6)