Tafsirin Sura Hud 11:80

﴿قَالَ لَوْ أَنَّ لِي بِكُمْ قُوَّةً أَوْ آوِي إِلَىٰ رُكْنٍ شَدِيدٍ﴾

Fassarar ma'ana

Ya ce: "Dã dai inã da wani ƙarfi game da ku, kõ kuwa inã da gõyon bãya daga wani rukuni mai ƙarfi?"

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

فنفث نبي الله منه نفثة مصدور خرجت من قلب مكروب، فقال: {لو أن لي بكم قوة أو آوي إلى ركن شديد}«الجواب الكافي لمن سأل عن الدواء الشافي أو الداء والدواء» 1/172
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (11:78)Aya ta gaba (11:81)