Tafsirin Sura Hud 11:99

﴿وَأُتْبِعُوا فِي هَٰذِهِ لَعْنَةً وَيَوْمَ الْقِيَامَةِ بِئْسَ الرِّفْدُ الْمَرْفُودُ﴾

Fassarar ma'ana

Kuma aka biyar musu da la'ana a cikin wannan dũniyada Rãnar Kiyãma. Tir da kyautar da ake yi musu.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

فعلم أنه وهم يردون النار وأنهم جميعا ملعونون في الدنيا والآخرة.«مجموع الفتاوى» 2/283
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (11:98)Aya ta gaba (11:101)