Tafsirin Sura Al-Masad 111:2

﴿مَا أَغْنَىٰ عَنْهُ مَالُهُ وَمَا كَسَبَ﴾

Fassarar ma'ana

Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

{وما كسب} يتناوله كما في الحديث ولده من كسبه.«مجموع الفتاوى» 16/603
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (111:1)Aya ta gaba (111:3)