Tafsirin Sura Ibrahim 14:26

﴿وَمَثَلُ كَلِمَةٍ خَبِيثَةٍ كَشَجَرَةٍ خَبِيثَةٍ اجْتُثَّتْ مِن فَوْقِ الْأَرْضِ مَا لَهَا مِن قَرَارٍ﴾

Fassarar ma'ana

Kuma misalin kalma mummũnã kamar itãciya mummũnã ce, an tumɓuke ta daga bisa ga ƙasa, bã ta da wata tabbata.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

وقوله: {اجتثت} [إبراهيم: 26] أي استؤصلت من فوق الأرض«إعلام الموقعين عن رب العالمين» 1/135
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (14:25)Aya ta gaba (14:27)