Tafsirin Sura Al-Hijr 15:94

﴿فَاصْدَعْ بِمَا تُؤْمَرُ وَأَعْرِضْ عَنِ الْمُشْرِكِينَ﴾

Fassarar ma'ana

Sai ka tsage gaskiya game da abin da ake umurnin ka kuma ka kau da kai daga masu shirki.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

ولما نزل عليه: {فاصدع بما تؤمر} [الحجر: 94] [الحجر: 94] فصدع بأمر الله لا تأخذه فيه لومة لائم، فدعا إلى الله الصغير والكبير والحر والعبد والذكر والأنثى والأحمر والأسود والجن والإنس.«زاد المعاد في هدي خير العباد» 3/11
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (15:93)Aya ta gaba (15:99)