Tafsirin Sura Al-Kahf 18:36

﴿وَمَا أَظُنُّ السَّاعَةَ قَائِمَةً وَلَئِن رُّدِدتُّ إِلَىٰ رَبِّي لَأَجِدَنَّ خَيْرًا مِّنْهَا مُنقَلَبًا﴾

Fassarar ma'ana

"Kuma bã ni zaton sa'a mai tsayuwa ce, kuma lalle ne, idan an mayar da ni zuwa ga Ubangijiĩna, to, lalle ne, zan sãmi abin da yake mafi alhẽri daga gare ta ya zama makõma."

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

فمنكر المعاد كافر برب العالمين وإن زعم أنه مقر به.«إعلام الموقعين عن رب العالمين» 1/114
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (18:34)Aya ta gaba (18:37)