Tafsirin Sura Al-Kahf 18:54

﴿وَلَقَدْ صَرَّفْنَا فِي هَٰذَا الْقُرْآنِ لِلنَّاسِ مِن كُلِّ مَثَلٍ وَكَانَ الْإِنسَانُ أَكْثَرَ شَيْءٍ جَدَلًا﴾

Fassarar ma'ana

Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun jujjũya, a cikin wannan Alƙur'ãni, daga kõwane irin misãli ga mutãne (dõmin su gãne, su bi sharĩ'a), kuma mutum yã kasance mafi yawan abu ga jidãli.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

بل معارضة الأمر فيها من باب الجدل المذموم الذي قال الله فيه: {وكان الإنسان أكثر شيء جدلا}«مجموع الفتاوى» 8/244
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (18:53)Aya ta gaba (18:56)