Tafsirin Sura Al-Kahf 18:60

﴿وَإِذْ قَالَ مُوسَىٰ لِفَتَاهُ لَا أَبْرَحُ حَتَّىٰ أَبْلُغَ مَجْمَعَ الْبَحْرَيْنِ أَوْ أَمْضِيَ حُقُبًا﴾

Fassarar ma'ana

Kuma a lõkacin da Mũsã ya ce wa yãronsa, "Bã zan gushe ba sai na isa mahaɗar tẽku biyu, kõ in shũɗe da tafiya shekara da shẽkaru."

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

وأما لفظ " الفتى " فمعناه في اللغة الحدث«مجموع الفتاوى» 11/91
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (18:58)Aya ta gaba (18:65)