Tafsirin Sura Al-Kahf 18:69

﴿قَالَ سَتَجِدُنِي إِن شَاءَ اللَّهُ صَابِرًا وَلَا أَعْصِي لَكَ أَمْرًا﴾

Fassarar ma'ana

Ya ce: "Za ka sãme ni, in Allah Yã so mai haƙuri kuma bã zan sãɓa maka ba ga wani umurni."

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

والتحقيق أن كل نهي ففيه طلب واستدعاء لما يقصده الناهي. فهو أمر فالأمر يتناول هذا وهذا.«مجموع الفتاوى» 11/673
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (18:65)Aya ta gaba (18:70)