Tafsirin Sura Al-Kahf 18:80

﴿وَأَمَّا الْغُلَامُ فَكَانَ أَبَوَاهُ مُؤْمِنَيْنِ فَخَشِينَا أَن يُرْهِقَهُمَا طُغْيَانًا وَكُفْرًا﴾

Fassarar ma'ana

"Kuma amma yaron, to, uwãyensa sun kasance mũminai, to, sai muka ji tsõron ya kallafa musu kangara da kãfirci."

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

كيف وهو إنما قتله دفعا لصوله على أبويه في الدين؟«أحكام أهل الذمة» 2/1044
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (18:79)Aya ta gaba (18:82)