Tafsirin Sura Maryam 19:28

﴿يَا أُخْتَ هَارُونَ مَا كَانَ أَبُوكِ امْرَأَ سَوْءٍ وَمَا كَانَتْ أُمُّكِ بَغِيًّا﴾

Fassarar ma'ana

"Yã 'yar'uwar Hãrũna! Ubanki bai kasance mutumin alfãsha ba, kuma uwarki ba ta kasance kãruwa ba."

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

وليس ظاهر القرآن أنه هارون بن عمران بوجه«الصواعق المرسلة في الرد على الجهمية والمعطلة» 1/242
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (19:24)Aya ta gaba (19:30)