Tafsirin Sura Maryam 19:30

﴿قَالَ إِنِّي عَبْدُ اللَّهِ آتَانِيَ الْكِتَابَ وَجَعَلَنِي نَبِيًّا﴾

Fassarar ma'ana

Ya ce: "Lalle ne, nĩ bãwan Allah ne Allah Yã bã ni Littãfi kuma Ya sanya ni Annabi."

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

وأخبر تعالى أن أول شيء نطق به المسيح قوله: {إني عبد الله آتاني الكتاب وجعلني نبيا} [مريم: 30]«الجواب الصحيح لمن بدل دين المسيح» 2/172
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (19:28)Aya ta gaba (19:31)