Tafsirin Sura Maryam 19:63

﴿تِلْكَ الْجَنَّةُ الَّتِي نُورِثُ مِنْ عِبَادِنَا مَن كَانَ تَقِيًّا﴾

Fassarar ma'ana

Wancan Aljannar ce wadda Muke gãdar da wanda ya kasance mai aiki da taƙawa daga bãyiNa.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

ثم استثنى التائبين وبين أن الجنة لمن تاب وأن جنات عدن وعدها الرحمن عباده بالغيب وهم أهل تحقيق العبادة«مجموع الفتاوى» 15/231
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (19:62)Aya ta gaba (19:65)