Tafsirin Sura Maryam 19:97

﴿فَإِنَّمَا يَسَّرْنَاهُ بِلِسَانِكَ لِتُبَشِّرَ بِهِ الْمُتَّقِينَ وَتُنذِرَ بِهِ قَوْمًا لُّدًّا﴾

Fassarar ma'ana

Sa'an nan Ibin sani kawai Mun sauƙaƙar da shi (Alƙur'ãni) a harshenka, dõmin ka yi bushãra da shi ga mãsu aiki da taƙawa kuma ka yi gargaɗi da shi ga mutãne mãsu tsananin husũma.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

واللد جمع الألد وهو الأعوج في المناظرة الذي يروغ عن الحق«الجواب الصحيح لمن بدل دين المسيح» 2/70
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (19:96)Aya ta gaba (19:98)