Tafsirin Sura Al-Anbiyaa 21:18

﴿بَلْ نَقْذِفُ بِالْحَقِّ عَلَى الْبَاطِلِ فَيَدْمَغُهُ فَإِذَا هُوَ زَاهِقٌ وَلَكُمُ الْوَيْلُ مِمَّا تَصِفُونَ﴾

Fassarar ma'ana

Ã'a, Munã jĩfa da gaskiya a kan ƙarya, sai ta darkãke ta, sai ga tã halakakka. Kuma bone yã tabbata a gare ku sabõda abin da kuke siffantãwa.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

Abin da ya ruwaito daga wasu

الحسن حكاه «هي والله لكل واصف كذبا إلى يوم القيامة»«إعلام الموقعين عن رب العالمين» 4/191
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (21:17)Aya ta gaba (21:19)