Tafsirin Sura Al-Anbiyaa 21:60

﴿قَالُوا سَمِعْنَا فَتًى يَذْكُرُهُمْ يُقَالُ لَهُ إِبْرَاهِيمُ﴾

Fassarar ma'ana

Suka ce: "Mun ji wani saurayi yanã ambatar su. Anã ce masa Ibrahĩm."

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

وأما لفظ " الفتى " فمعناه في اللغة الحدث«مجموع الفتاوى» 11/91
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (21:53)Aya ta gaba (21:63)