Tafsirin Sura Al-Hajj 22:19
﴿هَٰذَانِ خَصْمَانِ اخْتَصَمُوا فِي رَبِّهِمْ فَالَّذِينَ كَفَرُوا قُطِّعَتْ لَهُمْ ثِيَابٌ مِّن نَّارٍ يُصَبُّ مِن فَوْقِ رُءُوسِهِمُ الْحَمِيمُ﴾
Fassarar ma'ana
waɗannan ƙungiyõyi biyu ne mãsu husũma, sun yi husũma ga sha'anin Ubangijinsu. To, waɗanda suka kãfirta an yanka musu waɗansu tufafi daga wata irin wuta, anã zuba tafasasshen ruwa daga bisa kãwunansu.
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.comAn kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.
Shaikhul Islam Ibn Taimiyya
يعني أهل الإيمان والكفر«الجواب الصحيح لمن بدل دين المسيح» 2/258Abin da ya ruwaito daga wasu
أبو ذر أقرّه «أنها نزلت في المقتتلين يوم بدر»«اقتضاء الصراط المستقيم لمخالفة أصحاب الجحيم» 1/155Imam Ibn al-Qayyim
نزلت في الذين تبارزوا يوم بدر من الفريقين.«زاد المعاد في هدي خير العباد» 3/63