Tafsirin Sura Al-Muminoon 23:18

﴿وَأَنزَلْنَا مِنَ السَّمَاءِ مَاءً بِقَدَرٍ فَأَسْكَنَّاهُ فِي الْأَرْضِ وَإِنَّا عَلَىٰ ذَهَابٍ بِهِ لَقَادِرُونَ﴾

Fassarar ma'ana

Muka saukar da ruwa daga sama bisa gwargwado, sa'an nan Muka zaunar da shi a cikin ƙasa alhãli, lalle ne Mũ, a kan tafiyar da shi, Mãsu iyãwa ne.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

وهذا يدل على أنه قادر على ما لا يفعله.«مجموع الفتاوى» 8/10

Abin da ya ruwaito daga wasu

المفسرون أقرّه «لقادرون على أن نذهب به حتى تموتوا عطشا وتهلك مواشيكم»«مجموع الفتاوى» 8/10
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (23:13)Aya ta gaba (23:19)