Tafsirin Sura Al-Muminoon 23:28

﴿فَإِذَا اسْتَوَيْتَ أَنتَ وَمَن مَّعَكَ عَلَى الْفُلْكِ فَقُلِ الْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي نَجَّانَا مِنَ الْقَوْمِ الظَّالِمِينَ﴾

Fassarar ma'ana

"Sa'an nan idan ka daidaitu kai da waɗanda ke tãre da kai a kan jirgin, sai ka ce: "Gõdiya ta tabbata ga Allah wanda Ya tsĩrar damu daga mutãne azzãlumai."

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

Abin da ya ruwaito daga wasu

أبو عبيدة معمر بن المثنى حكاه «استوى بمعنى علا»«مجموع الفتاوى» 5/520
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (23:24)Aya ta gaba (23:32)