Tafsirin Sura Al-Muminoon 23:75

﴿وَلَوْ رَحِمْنَاهُمْ وَكَشَفْنَا مَا بِهِم مِّن ضُرٍّ لَّلَجُّوا فِي طُغْيَانِهِمْ يَعْمَهُونَ﴾

Fassarar ma'ana

Kuma dã Mun ji tausayinsu, kuma Muka kuranye musu abin da yake tãre da su na cũta, lalle ne dã sun yi zurfi a cikin ɓatarsu, sunã ɗimuwa.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

يقال: كشف البلاء، أي: أزاله ورفعه«الاستغاثة في الرد على البكري» 1/293
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (23:71)Aya ta gaba (23:76)