Tafsirin Sura Yaseen 36:22

﴿وَمَا لِيَ لَا أَعْبُدُ الَّذِي فَطَرَنِي وَإِلَيْهِ تُرْجَعُونَ﴾

Fassarar ma'ana

"Kuma mene ne a gare ni, bã zan bauta wa Wanda Ya ƙãga halittata ba, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku?"

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

أي خلقني«أحكام أهل الذمة» 2/950
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (36:21)Aya ta gaba (36:26)