Tafsirin Sura Az-Zumar 39:70

﴿وَوُفِّيَتْ كُلُّ نَفْسٍ مَّا عَمِلَتْ وَهُوَ أَعْلَمُ بِمَا يَفْعَلُونَ﴾

Fassarar ma'ana

Kuma aka cika wa kõwane rai abin da ya aikata. Kuma (Allah) Shĩ ne Mafi sani game da abin da suke aikatãwa.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

فترك الظلم هو العدل لافعل كل ممكن«مفتاح دار السعادة ومنشور ولاية العلم والإرادة» 2/108
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (39:69)Aya ta gaba (39:71)