Tafsirin Sura Az-Zumar 39:72

﴿قِيلَ ادْخُلُوا أَبْوَابَ جَهَنَّمَ خَالِدِينَ فِيهَا فَبِئْسَ مَثْوَى الْمُتَكَبِّرِينَ﴾

Fassarar ma'ana

Aka ce, "Ku shiga ƙõfõfin Jahannama, kaunã madawwama a cikinta. Sa'an nan mazaunin makangara yã munana."

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

حسن حذف الفاعل من قوله {قيل ادخلوا أبواب جهنم خالدين فيها} حتى كان الكون كله قائل ذلك لهم إذ هو حكمه العدل فيهم ومقتضى حكمته وحمده«حادي الأرواح إلى بلاد الأفراح» 1/387
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (39:71)Aya ta gaba (39:73)