Tafsirin Sura Ash-Shura 42:51

﴿وَمَا كَانَ لِبَشَرٍ أَن يُكَلِّمَهُ اللَّهُ إِلَّا وَحْيًا أَوْ مِن وَرَاءِ حِجَابٍ أَوْ يُرْسِلَ رَسُولًا فَيُوحِيَ بِإِذْنِهِ مَا يَشَاءُ إِنَّهُ عَلِيٌّ حَكِيمٌ﴾

Fassarar ma'ana

Kuma bã ya kasancẽwa ga wani mutum Allah Ya yi masa magana fãce da wahayi, kõ daga bãyan wani shãmaki, kõ Ya aika wani Manzo, sa'an nan Ya yi wahayi, da izninsa ga abin da Yake so. Lalle Shĩ, Maɗaukaki ne Mai hikima.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

فبين سبحانه أن التكليم تارة يكون وحيا«مجموع الفتاوى» 12/300
وتارة من وراء حجاب كما كلم موسى وتارة يرسل رسولا فيوحي الرسول بإذن الله ما يشاء«مجموع الفتاوى» 12/300
فدل على أن التكليم من وراء حجاب - كما كلم موسى - أمر غير الإيحاء.«مجموع الفتاوى» 12/129
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (42:40)Aya ta gaba (42:52)