Tafsirin Sura Az-Zukhruf 43:46

﴿وَلَقَدْ أَرْسَلْنَا مُوسَىٰ بِآيَاتِنَا إِلَىٰ فِرْعَوْنَ وَمَلَئِهِ فَقَالَ إِنِّي رَسُولُ رَبِّ الْعَالَمِينَ﴾

Fassarar ma'ana

Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun aika Mũsã, game da ãyõyin Mu, zuwa ga Fir'auna da mashãwartansa, sai ya ce: "Lalle nĩ, Manzo ne daga Ubangijin halittu."

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

وكما أرسلا برسالة واحدة كانا رسولا واحدا كقوله تعالى: {إني رسول رب العالمين}«بدائع الفوائد» 4/10
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (43:45)Aya ta gaba (43:52)