Tafsirin Sura Az-Zukhruf 43:60

﴿وَلَوْ نَشَاءُ لَجَعَلْنَا مِنكُم مَّلَائِكَةً فِي الْأَرْضِ يَخْلُفُونَ﴾

Fassarar ma'ana

Kuma dã Munã so lalle ne dã Mun sanya malã'iku, daga ci, kinku, a cikin ƙasa, sunã mayẽwa

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

أي لجعلنا بدلا منكم كما قاله عامة المفسرين«مجموع الفتاوى» 27/441
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (43:59)Aya ta gaba (43:67)