Tafsirin Sura Az-Zukhruf 43:68

﴿يَا عِبَادِ لَا خَوْفٌ عَلَيْكُمُ الْيَوْمَ وَلَا أَنتُمْ تَحْزَنُونَ﴾

Fassarar ma'ana

Ya bãyĩNa! Bãbu tsõro a kanku a yau, kuma bã zã ku yi baƙin ciki ba.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

بمعنى العابد طوعا وهو الذى يعبده ويستعينه،«قاعدة جامعة في توحيد الله وإخلاص الوجه والعمل له عبادة واستعانة» 1/87
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (43:67)Aya ta gaba (43:71)