Tafsirin Sura Al-Qamar 54:47

﴿إِنَّ الْمُجْرِمِينَ فِي ضَلَالٍ وَسُعُرٍ﴾

Fassarar ma'ana

Lalle ne, mãsu laifi sunã a cikin ɓata da hauka.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

وجمع سبحانه بين الهدى والفلاح، والهدى والرحمة، كما يجمع بين الضلال والشقاء والضلال والعذاب: كقوله: {إن المجرمين فى ضلال وسعر} [القمر: 47] .«إغاثة اللهفان من مصايد الشيطان» 2/168
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (54:45)Aya ta gaba (54:49)