Tafsirin Sura Al-Qamar 54:55

﴿فِي مَقْعَدِ صِدْقٍ عِندَ مَلِيكٍ مُّقْتَدِرٍ﴾

Fassarar ma'ana

A cikin mazaunin gaskiya, wurin Mai ikon yi, Mai iya zartaswa.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

فسمى الجنة مقعد صدق لحصول كل ما يراد من المقعد الحسن فيها«حادي الأرواح إلى بلاد الأفراح» 1/101
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (54:53)