Tafsirin Sura Al-An'aam 6:102

﴿ذَٰلِكُمُ اللَّهُ رَبُّكُمْ لَا إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ خَالِقُ كُلِّ شَيْءٍ فَاعْبُدُوهُ وَهُوَ عَلَىٰ كُلِّ شَيْءٍ وَكِيلٌ﴾

Fassarar ma'ana

Wancan ne Allah Ubangijinku. Bãbu wani abin bautãwa fãce Shĩ, Mahaliccin dukan kõme. Sabõda haka ku bauta Masa kuma Shi ne wakĩli a kan dukan, kõme.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

فهو سبحانه بصفاته وكلامه الخالق، وكل ما سواه مخلوق، وأما إضافة القرآن إلى الرسول فإضافة تبليغ محض، لا إنشاء.«إعلام الموقعين عن رب العالمين» 2/214
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (6:101)Aya ta gaba (6:103)