Tafsirin Sura Al-An'aam 6:106

﴿اتَّبِعْ مَا أُوحِيَ إِلَيْكَ مِن رَّبِّكَ لَا إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ وَأَعْرِضْ عَنِ الْمُشْرِكِينَ﴾

Fassarar ma'ana

Ka bi abin da aka yi wahayi zuwa gare ka daga Ubangijinka; babu wani abin bautãwa fãce Shi, kuma ka bijire daga mãsu shirki.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

وكذلك لفظ اتباع ما أنزل الله يتناول جميع الطاعات«مجموع الفتاوى» 7/169
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (6:103)Aya ta gaba (6:108)