Tafsirin Sura Al-An'aam 6:64

﴿قُلِ اللَّهُ يُنَجِّيكُم مِّنْهَا وَمِن كُلِّ كَرْبٍ ثُمَّ أَنتُمْ تُشْرِكُونَ﴾

Fassarar ma'ana

Ka ce: "Allah ne Yake tsĩrar da ku daga gare ta, kuma daga dukan baƙin ciki sa'an nan kuma ku, kunã yin shirki!"

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

يذم من يشرك به بعد كشف البلاء عنه وإسباغ النعماء عليه فيضيف العبد - بعد ذلك - الإنعام إلى غيره. ويعبد غيره تعالى. ويجعل المشكور غيره على النعم«مجموع الفتاوى» 14/370
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (6:61)Aya ta gaba (6:65)