Tafsirin Sura Al-An'aam 6:66

﴿وَكَذَّبَ بِهِ قَوْمُكَ وَهُوَ الْحَقُّ قُل لَّسْتُ عَلَيْكُم بِوَكِيلٍ﴾

Fassarar ma'ana

Kuma mutãnenka sun ƙaryata (ka) game da Shi, alhãli kuwa Shi ne gaskiya. Ka ce: "Nĩban zama wakĩli a kanku ba."

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

وقريش هم قومه الذين كذبه جمهورهم أولا، كما قال تعالى: {وكذب به قومك وهو الحق} [الأنعام: 66] .«الجواب الصحيح لمن بدل دين المسيح» 1/387
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (6:65)Aya ta gaba (6:68)