Tafsirin Sura Al-Jumu'a 62:3

﴿وَآخَرِينَ مِنْهُمْ لَمَّا يَلْحَقُوا بِهِمْ وَهُوَ الْعَزِيزُ الْحَكِيمُ﴾

Fassarar ma'ana

Da waɗansu mutãne daga gare su, ba su i da riskuwa da sũ ba, alhãli kuwa shĩ ne Mabuwãyi, Mai hikima.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

فهذا يتناول كل من دخل في الإسلام بعد دخول العرب فيه إلى يوم القيامة«مجموع الفتاوى» 16/190
فإن قوله {وآخرين منهم} أي في الدين دون النسب«مجموع الفتاوى» 16/190
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (62:2)Aya ta gaba (62:5)