Tafsirin Sura Al-Ma'aarij 70:9

﴿وَتَكُونُ الْجِبَالُ كَالْعِهْنِ﴾

Fassarar ma'ana

Kuma duwãtsu su zama kamar saɓin sũfi.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

وأمثال هذه النصوص التي تبين الاستحالة والتغير على السموات والأرض والجبال وأنها تستحيل أنواعا من الاستحالة لتعدد الأوقات.«الصفدية» 2/225
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (70:8)Aya ta gaba (70:19)