Tafsirin Sura Al-Jinn 72:18

﴿وَأَنَّ الْمَسَاجِدَ لِلَّهِ فَلَا تَدْعُوا مَعَ اللَّهِ أَحَدًا﴾

Fassarar ma'ana

"Kuma lalle ne wurãren sujada na Allah ne, saboda haka kada ku kira kõwa tãre da Allah (da su, a cikinsu)."

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

سواء كان دعاء عبادة أو دعاء مسألة.«مجموع الفتاوى» 2/489
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (72:16)Aya ta gaba (72:19)