Tafsirin Sura Al-Jinn 72:21

﴿قُلْ إِنِّي لَا أَمْلِكُ لَكُمْ ضَرًّا وَلَا رَشَدًا﴾

Fassarar ma'ana

Ka ce: "Lalle ne, nĩ bã ni mallakar wata cũta gare ku, kuma bã ni mallakar wani alhẽri."

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

فأخبر أنه لا يملك من الله لا ضرهم ولا رشدهم«الاستغاثة في الرد على البكري» 1/358

Imam Ibn al-Qayyim

وقد يقابل الرشد بالضر والشر.«إغاثة اللهفان من مصايد الشيطان» 2/168
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (72:20)Aya ta gaba (72:22)