Tafsirin Sura Al-Muzzammil 73:15

﴿إِنَّا أَرْسَلْنَا إِلَيْكُمْ رَسُولًا شَاهِدًا عَلَيْكُمْ كَمَا أَرْسَلْنَا إِلَىٰ فِرْعَوْنَ رَسُولًا﴾

Fassarar ma'ana

Lalle ne, Mũ. Mun aika zuwa gare ku, wani Manzo mai shaida a kanku, kamar yadda Muka aika wani Manzo zuwaga Fir'auna,

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

فأخبر سبحانه أنه أرسل محمدا - صلى الله عليه وسلم - إلينا كما أرسل موسى إلى فرعون، وأن فرعون عصى رسوله فأخذه أخذا وبيلا، فهكذا من عصى منكم محمدا - صلى الله عليه وسلم -«إعلام الموقعين عن رب العالمين» 1/107
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (73:9)Aya ta gaba (73:16)