Tafsirin Sura Al-Muzzammil 73:5
﴿إِنَّا سَنُلْقِي عَلَيْكَ قَوْلًا ثَقِيلًا﴾
Fassarar ma'ana
Lalle ne, Mũ, zã Mu jẽfa maka magana mai nauyi.
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.comAn kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.
Shaikhul Islam Ibn Taimiyya
فسمى القرآن ثقلا«فصل في تزكية النفس» 1/62Abin da ya ruwaito daga wasu
النبي صلى الله عليه وسلم استشهد به ««أنا تارك فيكم الثقلين أحدهما أعظم من الآخر كتاب الله وعترتي أهل بيتي»»«فصل في تزكية النفس» 1/62