Tafsirin Sura Al-Insaan 76:12

﴿وَجَزَاهُم بِمَا صَبَرُوا جَنَّةً وَحَرِيرًا﴾

Fassarar ma'ana

Kuma Ya sãka musu sabõda haƙurin da suka yi, da Aljanna da tufãfin alharini.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

ولهذا قال {وجزاهم بما صبروا جنة وحريرا} فإن في الصبر من الخشونة وحبس النفس عن شهواتها ما اقتضى أن يكون في جزائهم من سعة الجنة ونعومة الحرير ما يقابل ذلك الحبس والخشونة«حادي الأرواح إلى بلاد الأفراح» 1/185
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (76:11)Aya ta gaba (76:15)