Tafsirin Sura Abasa 80:15

﴿بِأَيْدِي سَفَرَةٍ﴾

Fassarar ma'ana

A cikin hannãyen mala'iku marubũta.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

والصحيح أنه الكتاب الذي بأيدي الملائكة وهو المذكور في قوله {في صحف مكرمة مرفوعة مطهرة بأيدي سفرة كرام بررة}«التبيان في أقسام القرآن» 1/226
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (80:13)Aya ta gaba (80:32)