Tafsirin Sura Abasa 80:32

﴿مَّتَاعًا لَّكُمْ وَلِأَنْعَامِكُمْ﴾

Fassarar ma'ana

Domin jin dãɗi a gare ku, ku da dabbobinku.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

والمتاع واقع موقع التمتيع كما يقع السلام موقع التسليم والعطاء موضع الإعطاء«شفاء العليل في مسائل القضاء والقدر والحكمة والتعليل» 1/194
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (80:15)Aya ta gaba (80:34)