Tafsirin Sura Al-Burooj 85:20

﴿وَاللَّهُ مِن وَرَائِهِم مُّحِيطٌ﴾

Fassarar ma'ana

Alhãli, Allah daga bãyansu, Mai kẽwaye su ne (da sanin Sa).

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

وهو محيط به حيث لا يحيط الشيء بنفسه وكل شيء فى قبضته وليس شيء فى قبضة نفسه،«طريق الهجرتين وباب السعادتين» 1/22
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (85:16)Aya ta gaba (85:22)