Tafsirin Sura Al-Bayyina 98:6

﴿إِنَّ الَّذِينَ كَفَرُوا مِنْ أَهْلِ الْكِتَابِ وَالْمُشْرِكِينَ فِي نَارِ جَهَنَّمَ خَالِدِينَ فِيهَا أُولَٰئِكَ هُمْ شَرُّ الْبَرِيَّةِ﴾

Fassarar ma'ana

Lalle ne waɗanda suka kafirta daga mutanen Littafi da mushirikai sana cikin wutar Jahannama suna madawwama a cikinta. Waɗannan su ne mafi ashararancin tãlikai.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

فهذه كلها يدخل فيها " المنافقون " الذين هم في الباطن كفار«مجموع الفتاوى» 7/54
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (98:4)Aya ta gaba (98:7)