Tafsirin Sura Ibrahim 14:40

﴿رَبِّ اجْعَلْنِي مُقِيمَ الصَّلَاةِ وَمِن ذُرِّيَّتِي رَبَّنَا وَتَقَبَّلْ دُعَاءِ﴾

Fassarar ma'ana

"Yã Ubangijina! Ka sanyã ni mai tsayar da salla. Kuma daga zũriyyata. Yã Ubangijinmu! Kuma Ka karɓi addu'ata."

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

لا يعني أخلقني مقيم الصلاة«التسعينية» 1/302

Imam Ibn al-Qayyim

فهو الذي جعل العبد كذلك، والعبد هو الذي صلى وصام وأسلم، وهو الفاعل حقيقة«مدارج السالكين بين منازل إياك نعبد وإياك نستعين» 3/371
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (14:39)Aya ta gaba (14:41)