Tafsirin Sura Ibrahim 14:41

﴿رَبَّنَا اغْفِرْ لِي وَلِوَالِدَيَّ وَلِلْمُؤْمِنِينَ يَوْمَ يَقُومُ الْحِسَابُ﴾

Fassarar ma'ana

"Yã Ubangijinmu! Ka yi gãfara gare ni, kuma ga mahaifãna, kuma da mũminai, a rãnar da hisãbi yake tsayãwa."

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

فقد ذكر استغفار الرسل للمؤمنين، أمرا بذلك، وإخبارا عنهم بذلك.«الفتاوى الكبرى لابن تيمية» 3/28
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (14:40)Aya ta gaba (14:48)