Tafsirin Sura Al-Kahf 18:97

﴿فَمَا اسْطَاعُوا أَن يَظْهَرُوهُ وَمَا اسْتَطَاعُوا لَهُ نَقْبًا﴾

Fassarar ma'ana

Dõmin haka bã za su iya hawansa ba, kuma bã zã su iya hujẽwa gare shi ba.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

أي يعلوا عليه.«مجموع الفتاوى» 6/208
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (18:96)Aya ta gaba (18:101)