Tafsirin Sura Al-Anbiyaa 21:88

﴿فَاسْتَجَبْنَا لَهُ وَنَجَّيْنَاهُ مِنَ الْغَمِّ وَكَذَٰلِكَ نُنجِي الْمُؤْمِنِينَ﴾

Fassarar ma'ana

Sai Muka karɓa masa kuma Muka tsĩrar da shi daga baƙin ciki. Kamar haka ne Muke tsĩrarda masu ĩmãni.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

وقد أثنى الله سبحانه عليه في هذا النداء فأخبر أنه نجاه به«عدة الصابرين وذخيرة الشاكرين» 1/34
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (21:87)Aya ta gaba (21:90)