Tafsirin Sura Az-Zumar 39:31

﴿ثُمَّ إِنَّكُمْ يَوْمَ الْقِيَامَةِ عِندَ رَبِّكُمْ تَخْتَصِمُونَ﴾

Fassarar ma'ana

Sa'an nan, lalle kũ, a Rãnar ¡iyãma, a wurin Ubangijinku, zã ku yi ta yin husũma.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

Abin da ya ruwaito daga wasu

النبي صلى الله عليه وسلم استشهد به «نعم ليكررن عليكم حتى تؤدوا إلى كل ذي حق حقه»«إعلام الموقعين عن رب العالمين» 4/207
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (39:29)Aya ta gaba (39:32)